Labaran Kannywood
Tofa! Ashe Al Amin Hamshakin Mai Kudine Kalli yadda akaci Gaba da Shagalin bikin Al Amin da Maryam a Cikin Shirin LABARINA
Tofa! Ashe Al Amin Hamshakin Mai Kudine Kalli yadda akaci Gaba da Shagalin bikin Al Amin da Maryam a Cikin Shirin LABARINA.
Kamar dai yadda kuka sani, a shirin LABARINA na satin da yagabata mun tsayane a inda aka kai marya gidanta bayan da aka gama daura aurenta da Al Amin.
PLAY VDEO
Alhamdulillah Yanzu Shirin ta Canza Salo bayan da Al Amin ya Baiwa kowa mamaki irin badda kama da yayi wajan zaban Maryam a masayin Matarsa.
Kalli yadda akaci Gaba da Shagalin bikin Al Amin da Maryam.
GADAI BIDIYON ANAN
Ashe Al Amin Hamshakin Mai Kudine Kalli yadda akaci Gaba da Shagalin bikin Al Amin da Maryam a Cikin Shirin LABARINA