Labaran Kannywood
Tofa! Ashe Al Amin Hamshakin Mai Kudine Wanda Babu Kamar a Duk Garin, Kalli Wannan
Tofa! Ashe Al Amin Hamshakin Mai Kudine Wanda Babu Kamar a Duk Garin, Kalli Wannan………….
Mun wayi Garin Yau da Cece kuce Akan Shafukan Sada zumunta Kan film din Labarina Mai Dogon zango.
Inda makallata Shirin suke Cigaba da tofa Albarkacin bakinsu Kan Episode na wannan satin.
▶️ PLAY
Tambayar Anan itace.
Shin Mai kudin dake son kwace Maryam daga hannun Al’amin ne Ya Auri Maryam
ko Kuma Al’amin Mai Tarin Arziki ne Ya ɓoye ma kowa.
Gidan da Aka kawo Maryam Gidan waye Tsakanin Al’amin da Faruq.
GADAI BIDIYON TARE DA CIKAKKEN BAYANIN:
LABARINA
Shin kuna ganin alh lawan yaran Al Amin ne ko kuwa kidi nafin din sa sukai? Kubai yana mana harsashinku
Gadai Cikekken Bayanin a kasa, cikin wannan Bidiyon.