Uncategorized
Tofa! Ashe wannan Shine Dalilin da yasa Al~Amin ya fito a Talaka a Neman Auren Maryam a LABARINA
Tofa! Ashe wannan Shine Dalilin da yasa Al~Amin ya fito a Talaka a Neman Auren Maryam a LABARINA.
Fitowar Al Amin Alhaji Mai Nasara a masayin talaka a shirin LABARINA yaja hankalin Al umma ganin tsalon da yabi dan Mallakar Maryam a masayin Matarsa.
Hakan yasa munyi iya kokarin mu dan binciko muku da asalin dalilin da yasa Al Amin ya fito a Talaka.
Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:
GADAI BIDIYON 👇