Kannywood
Tofa! Naziru sarkin waka ya Magantu a karo na biyu akan Sabuwar Motar da ya siya.
Tofa! Naziru sarkin waka ya Magantu a karo na biyu akan Sabuwar Motar da ya siya.
GADAI BIDIYON ANAN
▶️ PLAY
Motata Za Ta Iya Sayen Wasnu Motocin Alfarma Har Sau Uku, Idan Ba A Yarda Ba A Tambayi Sarkin Mota, Inji Naziru Sarkin Waƙa
Naziri wanda ya furta hakan a wani bidiyonsa, ana zargin kamar yana mayar da martani ne ga Rarara wanda kuma ya yi hakan ne domin kare mutuncin wani masoyinsa.