Labarina Series
Tofah, Ashe Adam A Zango Shine Raba gardamna Acikin Shirin Film Din Labarina Kalli Cikakken Videon Yadda….
Tofah, Ashe Adam A Zango Shine Raba gardamna Acikin Shirin Film Din Labarina Kalli
Cikakken Videon Yadda….
Yanzu Yanzu An fara Bayyana wayene Raba Gardama a Cikin shirinnan mai dogon ta tashar Arewa24 take haskawa wato shirin LABARINA.
PLAY ▶️
Wanda a yanzu haka kowa yanason yaga shin wayene raba gardama ganin yadda ya boye kansa a cikin.
Yanzu dai ga bidiyon zaku yadda abubuwan suka kasance a cikin shirin da kuma yadda mutane sukeyin martani.