Labaran Kannywood

Tofah Rikici ya barke Tsakanin Mansurah Isah da Rahama Sadau Akan Siyasar bola Ahmed Tinubu

Wani rikici ya kunno kai a Tsakanin Jaruman Kannywood biyu Tsohuwar Jarumar Kannywood Mansurah Isah da jaruma rahama sadau akan tafiyar zababben dan Takarar shugaban Kasar Nigeria bola Ahmed Tinubu.

An bayyana jaruma Rahama Sadau a matsayin mai tafiyar bola Ahmed Tinubu inda ta fito ta karyata hakan daga bisani sai Mansurah ta maida mata martani kan cewa aiba da ita ake ba hakan ya bawa Jaruma Rahama Sadau haushi

gadai rahoton nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN