Topha Sheikh Daurawa Ya Bayyana Matakin Da Zai Dauka Akan Murja Ibrahim
Topha Sheikh Daurawa Ya Bayyana Matakin Da Zai Dauka Akan Murja Ibrahim
Bayan Sheikh Aminu daurawa ya koma ofishin sa na babban kwamandan Hisbah na kano a wata tattauanawa da akayi da shi ya bayyana yadda suke kokarin ganin sun yì wasu shirye shirye na daidaita lamarin social media din inda yake bada misali da Murjan cewa an kawo masa maganarta kan irin ashare ashare da maganganun batsa da sauran su a kira ta a jamata kunne
GADAI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Malam ya cigaba da cewa ana nan kuma sai aka sake zuwa aka ce masa wannan yarinyar fa ta yi karatu ba daidai ba a kirata a tsawatar mata inda yace to yanzu ya ake so tayi tayi batsa an ce a hanata tayi karatu ba daidai ba shima an ce a hana ta me ake so tayi inda ya bayyana ita da’awa da hikima ake yinta kamata yayi açe akirawo ta a nuna
mata tayi daidai amma ta koma
makaranta.
Gadai Bidiyon Karatun da Kuma Bayanin Malam daga Bakinsa: