Kannywood
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari, ya kai ziyarar barka da sallah ga Sarkin Daura Alhaji (Dr) Umar Faruq Umar
YANZU-YANZU: Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari, ya kai ziyarar barka da sallah ga Sarkin Daura Alhaji (Dr) Umar Faruq Umar, a fadarsa, dake garin Daura jihar Katsina.
A ziyarar Buhari ya samu rakiyar Alhaji Mamman Daura da wasu hadimansa.