Labaran Kannywood

Umar M Shareef Zai Aure Maryam Malika Ne?

Bidiyon Pre Wedding Na Mawaki Umar M Shareef Da Jaruma Maryam Malika, Kalle Yadda A Shirya

GADAI BIDIYON 👇 

▶️ PLAY

Anga Wasu Hotuna Tare Da Bidiyo Sun Karade Shafukan Sada zumunta, Inda Aketa Qishin Qishin Din Umar M Shareef Zaiyi WUfF! Da Abokiyar Aikinsa. Wato Jaruma Maryam Malika.

Maryam Malika Dai Jaruma Ce Wacce Taja Zarenta A Masana’antar KannyWood Inda Taja Jikinta Taje Tayi Aure Lokacin Tauraruwar Ta Yana Tsaka Da Haskakawa. Sai Dai Bayan Wasu Shekaru Masu Dama Sai Auren Jarumar Ya Mutu Hakan Yasata Ta Sake Dawowa Harkar Shirya Fina Finai Na KannyWood.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN