Labaran Kannywood
Bidiyo: Cikeda Wayo Ummi Rahab Ta Bayyana Tana Dauke Da Cikin Lilin Baba Harna Tsohon Watanni Biyu Kalli Bidiyon
Masha Allah Kimanin kusan watanni uku kenan da akayi Daurin Auren fitacciyar Jarumar masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab da mujin shararren mawaki Lilin Baba.
Idan baku manta ba a kwanakin baya fitaccen mawakin hausar nan Lilin baba shine wanda ya auri jarumar bayan tsahon lokacinda sukayi suna soyayya a boye.
Duda soyayyar tasu ta dan zo musu da tangarda, Amma hakan Bai sanya wayan nan masoya biyu sun fasa auren junan su ba.
Ayanzu haka dai Jama’a na kyauta ta zaton cewa Amarya Ummi Rahab tana dauke da juna biyu har na tsahon watanni biyu.
Kalli bidiyon Juna biyun Jaruma Ummi Rahab akasa