Labaran Kannywood

Video: “Kuyi hakuri in dai waka ce zan hana shi” ~ Mahaifiyar Rarara zata hana shi yin waka.

Video: “Kuyi hakuri in dai waka ce zan hana shi” ~ Mahaifiyar Rarara zata hana shi yin waka.

A yau ne dai mukayi karo da wannan bidiyo inda Mahaifiyar fitaccen mawakin jam’iyyar APC wato Alhaji Dauda Kahutu Rarara ta bayyanawa duniya zata hana shi waka gaba daya.

Jama’a naganin yakamata ya daina yin waka don tsira da mutuncinsa.

Mahaifiyar  Rarara ta bayyana takaicinta game abubuwan da ke faruwa a kan ɗanta sannan ta bada haƙuri kuma zata hana shi yin waƙa gaba ɗaya don tserar da mutuncin shi da nata da ƴan’uwanta baki ɗaya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN