Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2024 Reviews
Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2024 Reviews
Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.
Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Wanda Yafi Kudi Tsakanin Sarki AliNuhu da Jarumi Adam a zango.
Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa:
▶️ PLAY
Sarki Ali Nuhu Ya yi fice a fina-finai da dama a Nollywood da Kannywood. Ya kuma lashe kyaututtuka da dama saboda kwarewarsa.
An kiyasta darajarsa a shekarar 2024 a kan Naira Makudan kudade.
Haka zalika Adam A Zango shi ne na uku a jerin hamshakan attajiran Kannywood a shekarar 2024, inda aka kiyasta cewa ya tattara Makudan kudade. An fi saninsa da Yariman Kannywood kuma ya yi fice a fina-finai sama da 100.
Jarumin wanda haifaffen jihar Kaduna ne dai ana daukarsa a matsayin sarkin Swags saboda irin salon rayuwa da yake da shi a masana’antar.
Zakuji adadin kudadensu idan kuka saurari Cikakken bidiyon dake kasa: