Labaran duniya

Wallahi A Shirye Nake Saf Da Na Auri Fatima Idan Har Iyayenta Za Su Ba Ni Ita Inji Matashi Sadiq Abubakar

Wallahi A Shirye Nake Saf Da Na Auri Fatima Idan Har Iyayenta Za Su Ba Ni Ita, Inji Matashi Sadiq Abubakar.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

Wani matashi mai suna Sadiq Abubakar ɗan asalin garin Shuni dake Jihar Sokoto, ya yi rantsuwa da Allah cewa “idan har iyayen wannan yarinyar suka ba shi dama ya turo iyayensa “Wallahi ya yi alkawarin zai aure ta.

Idan ba a manta ba Fatima ita ce wacce jarabawa ta faɗa mata, sakamakon mota da ta buge ta wajen murnar kammala karatun sakandare (Candy) inda ya yi sanadiyyar rasa ƙafarta ɗaya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN