Labaran Kannywood

Wallahi abincin da matan ƴan Izala ukku za su ci su rage ƴar Bidi’a ɗaya zata share shi a zama ɗaya ba tare da ta ƙoshi ba

Bidiyon fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Kabir Gombe na cigaba da tana ƙura bayan yayi wasu kamai dake cewa

“Wallahi abincin da matan ƴan Izala ukku za su ci su rage ƴar Bidi’a ɗaya zata share shi a zama ɗaya ba tare da ta ƙoshi ba”

GADAI BIDIYON 👇

PLAY

Kunji fa menene ra’ayoyinku shin kun gamsu da wannan iƙirari na malamin ganin cewa har rantsuwa yayi?

“WALLAHI abincin da matan ƴan Izala ukku za su ci su rage ƴar Bidi’a ɗaya zata share shi a zama ɗaya ba tare da ta ƙoshi ba”

Inji sakataren kungiyar izala.

ABIN LURA! A zahirin gaskiya bani zaton wannan zancen nasa za’a iya samin kamshin gaskiya ciki, ballantana hakan harya zamo ya sami muhallin karɓuwa a duniyar ma’abota riko da gaskiya dakuma tsayuwa akan adalci.

Ko da kwanakin baya prof. Maqari yayi magana game da sauke al qur’ani akasa da rabin awa, wanda azahiri maganar bata yi kusa da irin wannan shereren maganar tasa ba, amma haka duniyar wahabiyawa sukayi masa caa.

Amma dayake wannan ɗan kungiyane, shiru kakeji, wai Mal. Yaci shirwa. ALLAH YA KYAUTA.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN