Bala Muhammad zai kwana a gidan gyaran hali da tarbiyya Cikakken jawabin Bala Muhammad a hanyarsa ta zuwa gidan yari, bayan kotu ta dage sauraron karar da ake masa na bata sunan wata mata da yada hotunan badala. Tsohon dan kimanin shekaru 73 a duniya, ya gurfana ne a gaban kotun Majistire mai Lamba biyar a cikin garin Bauchi bayan da hotunansa da mata ya fara yawo wannan hakan ya jawo cece kuce a ciki da wajen Najeriya. Ga bidiyo nan ku saurara
October 21, 2024
Abun ayaba Jaruma Sayyada A’isha Humaira A Yau Ta Kai Tallafin Gudummawar Kayayyaki Gidan Yarin Kurmawa
October 20, 2024
Zafafan Hotuna da Bidiyoyi kai tsaye daga Gidan Jarumi Mustapha nabraska tare da kyawawan Matansa, Ýayansa da…