Labaran Kannywood
WALLAHI NI BA MUNAFIKI BANE ~ Malam Dalha Dadin Kowa
Fitaccen jarumin masana’antar Kannywood Malam Salha ya Shaidawa duniya cewar Shi ba Munafiki Bane kamar yadda mutane suke masa kallo Munafiki.
Yayi mawannan Kalamun ne a yayinda yake zantawa da Gidan Radio da Freedom Radio ayau Litinin 10 ga watan October.
A Cikin tattaunawar da akayi da shi Malam Salha, ya Bayyana cewa bashida wani buri ayanzu da yayi Aure wanda ayanzu haka Shiriye Shiriye yake.
Ya bayyana Abubuwa daban daban da shafi rayuwarsa da dai sauran abubuwa, zaku iya kallon Cikakken bidiyon anan: