Labaran duniyaLabaran Kannywood
Wallahi Yau Nayi Mafarkin Iyayenmu Na Cikin Wutan Jahannama suna Cikin Masifa Inji Adam A. Zango
Wallahi Yau Nayi Mafarkin Iyayenmu Na Cikin Wutan Jahannama suna Cikin Masifa Inji Adam A. Zango.
Adam a zango yace Nayi Tsammanin Ganin Yan TikTok ne a cikin azaba ganin badakalar da suke Amman sai naga Iyayenmune a cikin Azaba kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:
KALLI BIDIYON ANAN 👇
PLAY VIDEO
Adam a zango ya wallafa wannan sakonne a shafinsa na sada zumunta bayan da yayi wani Mumunar mafarki, wanda a cikin mafarki ya tabbatar da cewa ya kalli abunda ya tsoratar dashi.
Yayi Rubutunne kamar haka: