Labaran duniya

Wani Kwarto Ya Kusa Rasa Ransa Bayan Mai Gidanshi Yakama Shi Suna Lalata Da Matarshi A Cikin Dakins

Wani Kwarto Ya Kusa Rasa Ransa
Bayan Mai Gidanshi Yakama Shi Suna
Lalata Da Matarshi A Cikin Dakinsa

A yau muke kawo maku wani lamari wanda kullum sai ya faru a wannan duniyar. Wani magidanci ya dawo daga aiki a gajiye yana shiga daki sai idonsa ya gane masa abinda yadi komai bakin cikin a duniya wato ya kama matar shi da yaronsa ma’ana mai yi mashi aikace aikace.

A rahoto wannan magidanci baice masu
uffan ba kawai ya fita daga dakin nashi a
cikin hanzari da tashin hankali da firgita. An bayyana matar tasan halinshi idan ya shiga irin wannan yanayi zai iya yin kisa nan da nan cikin muryar tsorata tacewa wannan kwarton da yayi tsalle ya dira kasa daga saman bene.

hawa biyu wanda ba kowa bane zai dira ya sauka lafiya ba tare ya saba dirawar ba ko dama yana da kwarewa kan dirowa daga saman bene. Wannan kwarto yayiwa matar gaddama sau kusan ukku da yaji alamun wannan maki gidan nashi neman wani abu yake.

Bai tsaya kara bata wani lokaci ba ya dauki maganar wannan mata, ya dawo da baya domin dirawa daga saman wannan bene mai hawa biyu zuwa kasa. Dirawarsa ke da wuya ya samu karyewa biyu a kafa da tsagewar kashi a hannu sannan yayi mummunan rauni a saman kanshi.

Bayan an dauki lokaci babu wanda yayi yin kurin taimakawa wannan kwarto ya rasa jini mai matukar yawa bayan wasu yan lokuta an samu wanda suka dauke shi domin zuwa asibiti. Daga baya wannan mata ta bayyana mijin nata ma ashe fita gidan yayi lokacin da ya kama su sannan kuma haryanzu suna tare bai rabu da ita ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN