Labaran duniya

Wani Matashi Ɗan Shekara 16 Ya Rasa Ransa Bayan Biyawa Kansa Buƙata Sau 42 Babu Ƙaƙƙautawa

Wani Matashi Ɗan Shekara 16 Ya Rasa Ransa Bayan Biyawa Kansa Buƙata Sau 42 Babu Ƙaƙƙautawa

Matashin ɗan shekara 16 ya rasu ne bayan biyawa kansa buƙata sau 42 ba tare da hutawa ba, a garin Rubiato da ke yankin Goias na ƙasar Brazil.

Matashin ya fara biyawa kansa buƙata tun tsakiyar dare inda ya kwashe awoyi da dama yana abu guda. A makaranta, ‘yan ajinsu sun bayyana yadda yaron ke da matsala. Sun bayyana yadda ya ke tsananin sha’awar mata ba tare da ya damu da shekarunsu, halitta, kyau ko kalar fatarsu ba.

Kazalika a ɗakinsa, an ga hotuna da bidiyoyi da dama na tsiraicin mata wadanda ya adana a na’urarsa mai kwakwalwa kwamfuta.

Sai dai ana tunanin ta yuwu ya rasu ne bayan ruwan jikinsa da kuma ƙarfinsa duk sun ƙare saboda yadda ya dinga biyan buƙatar kansa har sau 42.

Mahaifiyar matsahin ta sanar da manema labarai cewa ta san yadda ɗan ta ya saba da biyawa kansa buƙata kuma tana da shirin kai shi asibiti don ganin likita, ashe ta yi latti.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN