Labaran Kannywood

Wannan Bidiyon yadda Adam A. Zango yake Rungumar Jaruma Junaidiyya ya janyo Masa Zagi yabar Baya da Kura

Wani Bidiyon Fitaccen jarumi Kuma mawaki a Masana’antar Kannywood wato Adam A Zango ya janyo masa cece kuce a Bainar Jama’a.

Kamar dai yadda aka saba saki, A jiya ne dai Jarumin ya sake Sakin shirinsa Mai Dogon wanda ake Haska ta a Manhajar YouTube wato ASIN DA ASIN. Wanda a wannan Makon tazo da wata salon da ake tunanin Bai Dace ba, Ganin yadda Jarumi Adam A Zango yake Rungumar Jaruma Junaidiyya Gidan Badamasi duk da babu aure a tsakaninsu a zahiri.

GADAI BIDIYON

▶️ PLAY

Gaskiya Bidiyon yabar baya da kura ganin yadda Mutane ke tofa Albarkacin bakinsu, har wasu na zagin Jarumin wato Adam A Zango.

Kuma wasu na cewa Acting ne, dole yabi yadda directa ya umarce sa, ko kuma yadda sarin shirin fim dun yazo da ita.

Sai dai bayan da Maganganun da zage zage suka cika kafafen sada zumunta Jarumin ya bayyana yadda aka dauki daidan wurin da yake Rungumar, wanda a Bidiyon Namuji akayiwa Dressing a masayin ita jarumar.

Gadai Bidiyon a kasa

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN