Labaran duniya

Wannan Shine Cikekken Bidiyon da Dabido yayi dan Cin Mutuncin Musulunci

Subhanallahi Gaskiya dabido Mugun Kafiri ne!

Kalli Wannan Shine Cikekken Bidiyon yadda DABIDO yayi Wasa Sallah a Cikin Wakarsa Yaci Mutuncin Addinin Musulunci.

Kalli Bidiyon Anan 👇

PLAY ▶️ 

 

ADDININMU BA ABUN WASA BANE 🙏😕

Ajiyane wannan sanannen mawakin kudancin kasar nan me suna davido yasaki wata sabuwar waka a shafinshi na twiter wanda wani yaro mesuna olamilekan emeka taiwon ya rera kuma ya hau fefan videon

• Acikin videon shi mawakin ya hau kan saman masallaci ra raba kafa akan sifikar masallaci yana waka akasa kuma yan rawar tashi sunyi shigar musulunci da jallabiya sunyi sahun sallah dasu da liman din duka suna sallah suna tikar rawa.

• Wannan izgili ne ga addinin musulunci dakuma cin fuska agaremu mu musulmi. Muna addu’a Allah ya la’anci davido da wannan yaron Allah ya durkusar dasu har kasa. Muna kuma kara kira da hukumomi dasu dakatar da abubuwa makamantan wannan dan gudun rikicin Addinai.

Allah ka daukaka musulinci da musulmai
Ka kaskantar da kafirci da kafirai 🙏

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️ 

Credit: Bagadaza Ameenu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN