Labaran duniya
Wannan yarinya duk yadda akayi tana da alaka da masu harín kùnar bākin wake da bam
Subhanallahi! Kalli Bidiyon yadda wata tayi Barazanar tarwasa Gawuna da Mataimakin shugaban kasa “Kashim Shettima” da Bam idan har sunyi yunkurin Sauke Abba Gida Gida a karagar Mulki.
BA ABIN WASA BANE
Wannan yarinya duk yadda akayi tana da alaka da masu harín kùnar bākin wake da bam
Ta yiwa Maigirma Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima barazanan tarwátsa shi da bam
Ta yiwa Alkaliyar da ta jagoranci yanke hukuncin kan kujeran Gwamnan Kano barazanan tarwâtsata da bam
Ta yiwa Dr Nasir Yusuf Gawuna barazanan zata tárwatsashi da bam, kuma da gaske take
GADAI BIDIYON ANAN 👇
PLAY VIDEO
Domin kallon Bidiyon kai tsaye ka danna akan Koren Rubutun dake Kasan wannan rubutun.