Wasikar Sheikh Dahiru Bauchi RA Ga Queen Elizabeth (Sarauniyar Ingila) Shekara 2021
Wasikar Sheikh Dahiru Bauchi RA Ga Queen Elizabeth (Sarauniyar Ingila) Shekara 2021
Shahararren malamin addinin Islama kuma jigo a darikun sufaye Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA ya aikawa da marigayiya sarauniyar Ingila Queen Elizabeth da Barack Obama wasiƙa a shekara ta 2021, wanda ta ƙunshi saƙo kamar haka. “Dasu musulunta su koma addinin iyayen su da kakannin su wato ‘Addinin #Musulunci’. Yafi don duk abunda suke nema a duniya sun samu, saura lahira.
Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth tasha bayyana cewa ita jikan Annabi Muhammad SAW ne, tare da ikrarin bayyana salsalan ta zuwa ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.
Allah ya sa mu cika da imani, Allah ya ƙarawa Shehu lafiya da nisan kwana albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin
DAGA Babangida Dan Maina