Labaran duniya

wasu da Basan ko suwaye ba sunyiwa Murja Ibrahim Kunya Shegen duka

Subhanallahi Sausayi batada Rana😢 Kalli yadda wasu da Basan ko suwaye ba sunyiwa Murja Ibrahim Kunya Shegen duka a yammacin yau a kano

A Bidiyon matashiyar da suka bayyana a shafukan sada zumunta anga yadda akayi murja dukkan tsiya wanda har takaiga canza mata kamanni.

Tuni dai aka fara yin kira ga jami’an tsaro da su bi mata hakkinta ta hanyar zakulo wadanda suka yi mata wannan aika-aika.

GADAI BIDIYON 👇 

PLAY ▶️

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN