Labaran duniya

Wasu Daga Cikin Manyan Dalilai Da Suka Janyo Nadaina Rungumar Matan Fina Finan Kudanci Kalli

Babban jarumin fina finan kungiyar masana’antar kannywood wanda akafi sani da suna Ali Nuhu ya bayyana cewa yadaina fitowa a cikin fiim, din kudanci saboda wasu manyan dalili da suka faru.

Ali Nuhu: ya bayyana cewa fitowa da nake a cikin fina finan kudancin nigeria, nadaina sakamakon kasancewata na bahaushe kuma dan yankin Arewa sannan kasancewata na musulmi wanda hakan bai yasha banban, da al’adun mu na hausawa.

GADAI BIDIYON 

Hakika yayin dana fara gudanar da aikina a yankin kudancin kasar nan cikin kabilu, nasha korafe korafe, lokacin da aka fara gani na cikin fiim din, hakika akwai wasu daga cikin mutanan da suka fara tambayata cewa nine kodai bani bane.

Lokacin dana basu amsar cewa” nine hade da bayanan da zasu gamsu sun yarda kuma sun amince kafin daga baya na fuskanci tabbas hakan bai dace dani ba sakamakon bambancin, al’adun mu da nasu.

Yanzu haka dai nadaina gudanar da aikina da nakeyi a cikin Fina finan kudanci sakamakon girma daya fara kamani da kuma samun shawarwari daga masoyana nagode.

Kuci gaba da kasancewa da shafin ku mai albarka Janzakitv, domin samun ingantattun labaran duniya kowace rana da kowani lokaci mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN