Labaran Kannywood

WATA SABÚWA: An Raba Kayan Mauludí A Jìhar Bauchí Sabo Da Nazíru Sarkìn Waƙa

WATA SABÚWA: An Raba Kayan Mauludí A Jìhar Bauchí Sabo Da Nazíru Sarkìn Waƙa

Wanì Masóyin Nazíru Sarkìn Waƙa ya faranta ran Masóya Annabí Muhammadu SAW a madadin Mai gidan sa Naziru Sarkin waka. Matashin Mai suna

A.A Asheer Bauchí. Yace fatan sa shine a cigaba da nuna kauna ga Naziru Sarkin waka a matsayin sa na Masoyin Manzon Allah (Saw)

Ya bayyana wa kafar LDB cewa shi fa bai taba Ganin Sarkin waka ba kuma bai taba haduwa da shi ba.

Amma yana da ya kinin wannan rabo zai faranta ran Sarkin wakar da kuma Masoya Annabi na jihar Bauchi da kasa baki daya.

Mé za kúce cé ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
KALLI BIDIYON ANAN