Labaran duniya

Wata Sabuwa! Gwamnan Kaduna El-Rufai Ya zama Michael Jackson – Kalli Bidiyon yadda Yake Taka Rawar Michael Jackson Masha’Allah

Kalli Yadda Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru Elrufa’i Ke Cashewa Acikin Salon rawar Michael Jackson a Wajen Shagalin Sabuwar Shekara

Gwamnan Jahar kaduna Kenan Malam Nasiru Elrufa’i a a yayin yake Cashewa cikin yanayi na nishadi a wurin taron bikin Sabuwar Shekara.

Kowa dai ya riga ya sani gwamnan jahar kaduna Mutum ne mesun nishadi domin wannan ba shine karo na farko ba da aka nuna shi yana Cashewa.

Kalli Cikakken vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN