Labaran duniya
Wata Sabuwa! Kalli yadda Mata ke Jan Baki a Wurin tafsirin Kungiyar Izala
Cece ku ce ya ɓarke a kafofin sadarwa sakamakon hasko wasu malaman ƙungiyar Izala tare da tsalatsalan ƴan mata suna ja masu baƙi a wurin tafsiri.
Cece-ku ce ya ɓarke a kafofin sadarwa sakamakon hasko wani malami ƙungiyar Izala a garin Zariya tare da matarsa tana ja masa baƙi a wurin tafsiri.
Wannan labarin ya farune a jiya a yayin da ake gabatar da tafsirin Al-Qurani mai girma jiya kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.
GADAI BIDIYON