Labaran duniya

YA SAMU WANNAN CIWO NE YAU KWANA 10 TA DALILIN SARE WATA TSOHUWAR BISHIYA A WATA GONA.!!

YA SAMU WANNAN CIWO NE YAU KWANA 10 TA DALILIN SARE WATA TSOHUWAR BISHIYA A WATA GONA.!!

Abbas Lawal Bakori yana zaune Unguwar Tofa ta karamar hukumar Bakori jahar Katsina, yakai shekara 4 a Unguwar Jabi ta Abuja yana sana’ar Gini, Noma da sauran aikace aikace aikace na yau da kullum domin samun abin da zai kula da mahaifin shi wanda shima yana fama da rashin lafiya.

Abbas Lawal Bakori ya samu wannan ciwo ne yau kwana 10 ta dalilin sare wata tsohuwar bishiya a wata gona wacce suke aiki bayan kammala aikin sai jikin shi ya fara canjawa har kafarshi ta zama yanda kuke kallo a hoto kamar yanda yake bamu labarin abinda ya faru daga nan ya dawo gida Bakori domin yi mashi magani, har izuwa yau basu samu damar nema mashi magani ba ga ciwon na kara tsanani kasantuwar mahaifin shima yana kwance babu lafiya kuma basu da hali, Wallahi tun bayan afkuwan lamarin abinda zasuci ma yana gagararsu.

Wadanda Allah yaba iko zasu iya bada tallafin su kai tsaye ta wannan Asusun banki 🤝

Acc no: 1680199055.
Bank: AccessBank.
Acc name: Muhammad sani

Zaku iya tuntubar mu domin jin halin da mara lafiya yake ciki.

(+2349067161463)

Allah yabada Ikon taimakawa Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN