Uncategorized
Yadda aka kusa kona Sheikh Aminu Daurawa da ransa lokacin da suke da’awa
Yadda aka kusa kona Sheikh AminuDaurawa da ransa lokacin da sukeda’awa. An bayyana wani bidiyon da babban malam addinin musulunci Sheikh Aminu Daurawa wanda ya bayyana uadda ake son akona shi da ransa lokacin da suka jeyin da’awa.
Ga bidiyon nan a kasa…
Malam ya bayyana hakanne a wani bidiyo a lokacin da yake tafsiri yayin da yake bayyana gogor mayan da sukayi.