Labaran duniya
Yadda aka Sacewa Wata Mata Dubu Dari Uku Da Shirin (320,000) A Liyin Karɓar Sadakar Kunu A Kano
Yadda aka Sacewa Wata Mata Dubu Dari Uku Da Shirin (320,000) A Liyin Karɓar Sadakar Kunu A Kano
An Sacewa Wata Mata Dubu Dari Uku Da Shirin (320,000) A Liyin Karɓar Sadakar Kunu A Kano
Matar Mai Suna Hajiya Aisha dake Zaune a ƙaramar hukumar Fage a birnin Kano, Ta Bayyanawa Manema Labarai Cewa, Ta Haɗa Ƴan Kuɗaɗen Nata Ne Domin Taje Kasuwar kwari, ta Saro Kayayyakin Shaddoji da a Tamfofi ta Tasaba Kaiwa Garuruwan Kaduna, Zariya, Suleja da Abuja Tana Sayarwa, Musamman a lokutan azumi domin Tun karowar Hidindumun Sallah
Wakilin Mu Ya Tambayeta : Shin Ko akwai wani dalilin daya sanyaki Tsayawa Shiga Layin Karɓar Sadakar Kunun da bai wuce Nera ɗari ba?
Hajiya Aisha Tace : Ni Ƴar Kasuwa ce, Kuma Wallahi Wannan Ƙaddara Ce Kawai.
To Allah Ya Maida Alkhairi
-Idrees Muhammad Katusha
#SR_TV_HAUSA