Labaran duniya

Yadda Akayi Girgizar Kasa a Morocco Wanda yayi Sanadiyyar  Mutuwar Mutane 632, da kuma Mutane 329 Sun Jikata

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭 Bidiyon Yadda Akayi Girgizar Kasa a Morocco Wanda yayi Sanadiyyar  Mutuwar Mutane 632, da kuma Mutane 329 Sun Jikata.

Lamarin nafaruwa a yammacin jiya Juma’a inda inda ake tunanin Akalla mutane 820 ne suka mutu sannan wasu adadinsu suka jikkata sakamakon girgizar kasa mai karfin gaske da ta afku a kasar kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.

GADAI BIDIYON 👇 

Kasashe da dama sun nuna juyayi, kuma suna hanzarta kai agajin gaggawa ga kasar Larabawa sakamakon girgizar kasa mai karfin awo 7.2.

Muna Aduarmu Allah ya kiyaye na gaba, Allah baiwa mutanen da Iftila’in ta fada kansu hakuri.

Domin Kallon Cikekken Bidiyon zaka iya danna koren rubutun dake Kasa:

Watch Video Here

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN