Labaran Kannywood

Da DUMI-DUMI ~ Ali Nuhu Zaiyi Wuff Da Wata Kyakkyawar Budurwa

Yadda Ali Nuhu Zaiyi Wuff Da Wata Kyakkyawar Budurwa

Ayau mun samu wani video na babban jarumi Ali Nuhu tare da wata kyakkyavwar wanda zaiyi wuff da ita: Jarumi Ali Nuhu will Wuff! Da wata kyakkyawar yarinya wannan shine labarin da ya yadu a kafafen sada zumunta na zamani, wanda hotuna ne na kafin aure na Ali Nuhu tare da Amaryarsa, an fara yada shi a kafafen sada zumunta a matsayin Zasuyi Aure cikin Kwanakinnan.

GADAI BIDIYON 👇 

Sai dai Bamu da Isasshiyar hujjar gaskata wannan labarin Ga wasu daga cikin hotunan da suka yadu a shafukan sada zumunta. Sai dai idan muka duba wadannan hotuna da kyau za mu ga cewa maganar ba gaskiya ba ce, domin wadannan hotuna an gyara su ba asali daga Ali Nuhu ba.

▶️ PLAY

Ko a baya, irin wadannan hotuna sun yita yaduwa kuma bincike ya nuna ba haka yake ba. Wannan kuma ba gaskiya ba ne, kuma har yanzu ba mu ji ta bakin Ali Nuhu zai kara aure ba, yana tare da matarsa Maimuna da ‘ya’yansa guda biyu Ahmad da Fatima Ali Nuhu. Ga bidiyon da muka samu za ku iya kallonsa don karin bayani. Wannan shine hoton dake yawo:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN