Labaran duniya

Yadda Allah Ya Taimaki Budurwa Ta Gano Saurayi Na Masu Bidiyo Dai Dai Lokacin Da Zasu Fara Aikata Lalata

Wata budurwa wacce ta kasance ba
musulma bace sannan ba bahaushiya bace sannan ta bayyana yadda ta gano
saurayinta yana kokarin cin amanar ta da
yayi yinkurin yi mata bidiyo a daidai lokacin data bashi damar yayi duk abinda yake so da ita.

Wannan budurwa ta bayyana yadda wannan saurayi ya dade yana nemanta da aikata wannan mummunan aiki Allah bai bashi dama a kanta ba sai wannan ranar ashe duk soyayyar da yake nuna mata ta yaudara ce yana so yayi amfani da ita ne yayi bidiyo a lokacin da yake amfanu da ita.

Wannan budurwa ta bayyana kamar yadda kowa ya sani mu mata muna da rauni sannan muna da saurin yadda sannan tarbiyar da aka dade anayi mana a cikin yan mintuna sai saurayi ya zubar mana dasu ya zuba mana nashi mu koma yin duk abinda yace munyi masa.

Wannan raunin da muke dashi. Shine abinda maza suke amfani dashi domin janye hankulanmu da ra’ayinmu sannan su saka mana sonsu da yarda su a zukatanmu ta yadda da sun nema abu a wajenmu muka nuna baza muyi ba sai su ce zasu rabu damu ita kuma macce indai tana son mutum zata iya komai dan kada su rabu.

Wannan saurayi ta bayyana da hakan yayi
amfani ya saka tsananin sonshi a zuciyarta sai daga baya ya bukaci da yana so su aikata badala ta nuna masa bazata iya ba saboda ba halinta bane yace bata yarda dashi ba kenan bata son shi duk matan abokansu suna ba abokanshi wannan damar saboda suna sonsu. Yace tunda bata son shi zai rabu da ita tace bayyana a wannan lokacin bata iya rabuwa dashi domin batasan irin halin da zata shiga ba shiyasa ta bashi wannan damar amma yaci amanar ta. A daidai lokacin da suke gaf da fara abun wata juya, juyawarta keda wuya saita hango wani abu yana walkiya kamar kamerar waya. Tana tashi taje wajen sai taga waya ce aka saka bidiyo ana daukar abinda suke aikatawa bata ce masa komai ba ta fito gidan da gudu rabuwarsu kenan har yanzu basu sake haduwa da juna ba. Batama fatan ta sake haduwa dashi ko irin shi a rayuwarta. Kuma ta godewa Allah da ya kare mata mutuncinta sannan ya hanata aikata wannan mummunan abu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN