Yadda Allah Ya Tona Asirin Babban Likita Lokacin Da Yake Aikata Lalata Da Ma’aikaciyar Asibiti Mai Amsar Haihuwa
Yadda Allah Ya Tona Asirin Babban Likita Lokacin Da Yake Aikata Lalata Da Ma’aikaciyar Asibiti Mai Amsar Haihuwa
Kamar yadda mutane suka dade suna zargi sannan malamai har yanzu basu daina da’awa kan likitoci mata baikamata suna yin aikin dare ba saboda mafiyawancinsu lalata ake aikatawa dasu a wannan aikin daren.
To Yau dai Gashi Lamari Ya Bacci har takaiga yin Lalata.
GADAI BIDIYON
Akwai wani malami lokacin da yake da’awa kan likitoci mata a daina basu aikin dare, ya bada labarin wata mata wacce ta tsinci kanta a wannan halin na aikin dare. Ma’aikaciyar likitanci ce kusab kullum aikin dare take.
Shine tazo ta samu malamin duj ta fadi mashi abinda yake faruwa gaskiya ita bazata iya wannan aikin daren ba ta gaji domin ranar nan ta kusa cin amanar mijinta, saboda sha’awa mai karfi ke kamata a wannan lokacin aikin daren tana bukatar mijinta amma babu damar zuwa gida.
Tayi korafi kan tana so a cire ta daga aikin dare ance saidai ta bar aikin dukka kuma idan tabar aikin nan mijinta ba karfi gare shi ba zai sha wahala wajen rike hidindimun gida. Ita batasan yadda zatayi ba yanzu.
Shine taje wajen malamin neman yadda zatayi malamin nan ya rasa abinda zaice mata sai yace “Kawai kibar aikin domin mutuncinki yafi komai d kika lissafamin.