Labaran Kannywood

Yadda An Kama Wani Katon Gardi Mai Shigar Mata Yana Shiga Makarantar Yan Mata Domin Ya Lallatse Su

Yadda An Kama Wani Katon Gardi Mai Shigar Mata Yana Shiga Makarantar Yan Mata Domin Ya Lallatse Su

ALLAHU AKBAR

Yanzu a kasuwa na fito zanyi alwalar Sallar La’asar kenan sai naga baiwar ALLAHn nan wacce irin yaran nan ne masu talle tana yin alwala, ina gefe ina kallonta har ta gama ta shimfiɗa abin Sallah ta Kabbara Sallah, zaku iya hango robar da take talle ta ajiye a gabanta a matsayin sutura, wanda hakan ya burge ni matuƙa.

Na fahimci da yawan masu talle musamman mata dole ce tasa suke tallen nan ba a son ransu ba ne rayuwa ta sasu haka. A dai-dai wannan lokacin da ya kamata ace tana makaranta tana ɗaukar darasi, amman yanayin rayuwa yasa tana kasuwa wanda daga ganin ɗan abin da zata samu ma bai taka kara ya karya ba.

Yadda ta kula da Sallah har ta tsaya tayi akan lokaci, itama Allah ya kula da ita, ya kare ta daga sharrin maza masu gurɓata tarbiyyar ƴaƴa mata.

Allah ya albarkaci nemanta, ya bata miji nagari.

DAGA Abdullatib Hamza Kibiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN