Labaran Kannywood
Yadda Bidiyon Tsiraicin Safara ta Bayyana
Tshohuwar Safara’u Ta Kwana Casa’in Ta Saki Wani Bidiyon Wakar Batsa Inda Hakan Ya Jawo Cece Ku Ce Da Allah Wadai. Safara’u Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Da Mummunar Abu Ya Auku Dasu, Inda Aka Taba Sake Bidiyon Tsiraicinta A Duniya.
Daga Bayane Sai Aka Canja Ta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in, Inda Ake Zargin Kamar Wannan Bidiyon Tsiraicin Nata Ne Yasa Aka Sallameta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in.
Zafara Ta Bayyana koma
Zakuji Cikakken bayanin daga Bakinta a Bidiyon kasa: