Labaran duniya

Yadda Bidiyon Tsiraicina ya Bayyana kuma Yabi duniya Cikin Kankanin Lokaci

A wata fira da aka yi tare da safara’u kwana casa’in ta bayyana irin mawuyacin halin da ta shiga lokacin da taji labarin bidiyon ta ya yadu a duniya.

Ta Bayyana Yadda Akayi Bidiyon ya Bayyana kuma Ta bayyana Halin data shiga sai da tafi son mutuwa akan rayuwa sannan ta bayyana ta kusan wata ukku a gida bata fita waje saboda tana fita za’a fara jifar ta da duwatsu ana fada mata maganganu mara dadi.

Gadai Bidiyon 👇 

PLAY

Sannan ta bayyana cewa “ita tayi wannan bidiyo ne dan nishadi ba wai dan ta turawa wani ba kuma tasan cewa daya daga cikin kawayen tane suka fidda wannan bidiyo a kafafen sada zumunta.”

Safara’u ta kara da cewa “ba ita kadai ba mafiyawancin mata yan uwan ta suna da irin wadannan bidiyoyin a wayoyin su shawara shine su san wadanda zasu dinga bai wa wayar su.”

Wannan itace babbar fira da akayi da jarumar wacce yanzu ta koma mawakiyar hip hop. Ga bidiyon nan kai tsaye

Domin Kallon Cikekken Bidiyon Hirar Kai Tsaye Ka Dannan Koren Rubutun dake Kasa.

Watch Full Video Part I

Watch Full Video Part  II

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN