Labaran duniya

Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya Zagaye Duniya Da Za’a Kona Saboda ldan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta

Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya Zagaye Duniya Da Za’a Kona Saboda ldan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta

Rayuwar wata macce tana fuskanci barazana
wacce make zarginta da yin kudin tsafi. Wannan
budurwa dare daya ta tashi da wannan abu idan
zatayi fitsari sai kudi su dinga biyo shi ba tare da taji zafi ba a gaban nata.

Gadai Bidiyon 

PLAY ▶️ 

Wannan budurwa a lokacin da boyewa mutane
wannan sirri saida aka fara zarginta da ita take
nemo kudin da take kashewa kanta da yan uwanta DA iyayenta. Saboda babu aikin da take sai zaman gida.

Wannan budurwa duk inda tayi nuna ta ake iyayen ta ma zarginta suke. Kowa a yan uwanta sun juya mata baya, iyayen ta sun bayyana mata basu sake cin kudinta saita bayyana masu a inda take samo su. Saboda kullum suna nan tare da ita.

PLAY ▶️

Kamar yadda rohoto yazo wannan budurwa ta gaji da zargin da akeyi mata kullum. Ta bayyanawa duniya yadda take samun wannan kudi tun daga wannan ranar rayuwarta, ta samu matsala ko muce ta shiga matsala.

Duk yaran da ake sata a garinsu kowa yace itace
take dauke su tana kudin tsafi dasu. Wannan
budurwa dakyar yan sanda suka amshe ta hannun mutane zasu kona ta da taya.
Yanzu haka tana a hannun yan sanda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN