Labaran duniya
Yadda Bidiyon wata mata da ta ɗau aniyar yiwa mijinta wanka da kanta ya Zagaye duniya
Yadda wata mata a Zambia ta ɗau aniyar yiwa mijinta wanka da kanta, hakan ya biyo bayane sakamakon rashin wanka da ba ya yi.
Matar ta bayyana cewa mujin nata yana tsoron yin wanka ne musamman a cikin yanayin sanyi da muke ciki yanzu.
Wanda hakanne yasa ta zage Dantse aniyar yiwa mijin nata wanka.
Gadai Bidiyon 👇