Kannywood

Yadda Maza keyiwa matan Kannywood kwalliya yayin daukar shiri

Yadda Maza keyiwa matan Kannywood kwalliya yayin daukar shiri

 

Ta tabbata akwai masu yi musukwalliya, kwalliyar ba daya daga cikinabubuwan da ke temakawa sukefitowa a irin yanayin da suke fitowa acikin shirye-shiryen da ake daukadomin yan kallo.

Mansur Make Up Yana daya dagacikin masu yiwa Jaruman kwalliyawanda suka hada daga maza harmada matan,yana taka muhimmiyarrawa duba da kwarewar sa.

Sai da a shekarar data gabata ya fitoya bayyanawa duniya ya tuba ya denayiwa mata kwalliya,wanda hakan yayimatukar jawo cece kuce a shafukansada zumunta a wancan lokacin.

Ga kadan daga cikin yadda ake yiwaJaruman kwalliya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN