Labaran duniya
Yadda Rarara Ya Caccaki Shugaba Buhari a Sabuwar Wakarsa na Canza Kudi
Yadda Rarara Ya Caccaki Shugaba Buhari a Sabuwar Wakarsa na Canza Kudi
MAWAKI BUTULU
Mawakin siyasa Rarara yayi waka mai taken “Masu canja kudi ba zaku ga mun fadi ba”
Na saurari wakar na ji yaci mutuncin Shugaba Buhari da mukarrabansa, abinda Rarara ya dauka an kawo wannan canjin kudi ne domin a hana Tinubu nasara
Gadai Wakar 👇
Ko a mafarki ban taba zaton Rarara zai yiwa Shugaba Buhari butulci ba
Ko da yake dama ance wasu mawakan kamar karuwai suke, wanda yafi bawa karuwa kudi da yawa da shi zatayi harka
Albarkacin Annabi da Qur’ani Rarara kai da Tinubu sai kun fadi kasa warwas