Labaran Kannywood
yadda Rarara Ya Kai Ziyarar Duba Aiki A Kamfanin Shinkafar Da Yake Ginawa dan Ciyar da Talakoki Marasa karfi
Masha Allah Kalli yadda Rarara Ya Kai Ziyarar Duba Aiki A Kamfanin Shinkafar Da Yake Ginawa dan Ciyar da Talakoki Marasa karfi
Shugaban Kasar Mawakan kasar Hausa Mawakin Siyasa Najeriya Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara, ya kai ziyarar duba aiki a kamfanin shinkafar da ya fara ginawa mai suna “Kahutu Rice Mile” a mahaifarsa garin Kahutu Karamar Hukumar Danja jihar Katsina.
Majiyar Karaduwa Post ta samu cewa, Kamfanin zai samar da guraben ayyukan yi ga matasa sama da dubu 5 a jihar Katsina kuma zata taimakawa Talakoki marasa karfi a kasar.
GADAI BIDIYON ANAN
Ga Hotuna Kai Tsaye