Yadda Sabin Hotuna da Bidiyon Rahama Sadau na Krismeti ya Janyo mata Magana, Yabar Baya da Kura
Rahama Sadau Ta Janyo Ce Kuce A Wannan Sabbin Hotunan
….Wani ya kirata da Kirista
A daren yau ne fitacciya kuma tsohuwar Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta fitar da Hotunan da suka jawo cece a kafar Sada Zumunta.
Gadai Bidiyon
Jaridar Amintacciya ta rawaito cewa, Jarumar ta fitar da Hotunan ne a shafin ta, hotunan da suka nuna kafadun ta a waje, kamar yadda masu bibiyar ta suka faɗa.
▶️ PLAY
Cikin masu sharhi akwai wanda yai mata Barka da Kirsimeti, sai dai hakan baiyi wa mabiyan ta daɗi har wani ya kirashi da Jahili.
Wasu sun bayyana cewa kasancewar ta musulma kamata yai ta daina shigar banza yayin da wasu ke cewa taje tai Aure.
GADAI BIDIYON ANAN 👇
Rahama Sadau dai ta jima tana janyo cece-kuce lamarin da yai sanadiyyar korarta daga masana’antar Kannywood gaba ɗaya.
Wanne fata za kuyi mata?
©Amintacciya
Gadai Hotunan