Labaran Kannywood
Yadda Sabin Hotuna da Bidiyon Rahama Sadau na Sabuwar Shekara ta Girgiza Duniya
Fitacciyar Jaruma Rahama wacce akafi Sani da Rahama Sadau jaruma ce waccen take Taka rawar gani a Masana’antar Kannywood harma da Nollywood ( Finafinan Kudancin Najeriya)
A safiyar yau ne Rahama ta wallafa wani Bidiyo da ya girgiza Masoyanta tare da Zazzafan Hotuna dan Kowa da kowa Murnar shigowar sabuwar shekarar 2023.
Gadai Bidiyon
Ta Wallafa Hotunan ne a Shafinta na sada zumunta na Facebook da na Instagram, wanda mutane da dama sun tufa Albarkacin bakinsu.
Tayi wallafar ne kamar Haka: