Labaran Kannywood

Yadda Safara’u Ta Rungume Mr 442 A Sabon Wasan Da Sukayi Abin Sai Wanda Ya Kalla

Har yanzu ana gidan jita wanda wa’yannan mawaka basu daina abinda suke aikatawa a baya ba wanda ake ganin kamar abin yaja baya ashe dai karuwa yake wanda aka Kara hangosu a wani sabon wasa da sukayi safara’u tana rungume shi kuma duk acikin wasa.

Ya dai kamata gwannati ta dauki mummunan mataki domin har yanzu abin nasu kara gaba yake me makon yaja baya amma kuma sai tunzura gaba yake wannan abu da yawa yake duk yadda malamai suke fadakarwa amma ko kadan suba a gabansu ba Allah ya kyauta.

Tun sanda sukayi wasa a kasar Maiduguri basu sake wani wasan ba sai wannan karan wanda ake cewa kodai sunja baya da irin wannan abubuwan a wanan kasar saboda yadda gwannati da kuma malamai dama jama’ar gari suka sa musu ido shine ake ganin kamar sunja baya.

Ashe dai wa’yannan mawakan babu abinda ya ragu saima abinda ya karu Allah ya shirya ashirin gaskiya wannan mawakin ya jefa rayuwar wannan yarinyar acikin wani irin hali wai kuma a hakan da sunan rage mata radadi na korarta da akayi daga kannywood ne Allah ya shirya Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN