Yadda Saurayi Ya Fitar Da Bidiyon Tsiraicin Budurwarsa Saboda Tace Masa Ta Tuba Ta Daina Zinah
Hakika abinda ake yiwa yan mata ba’a kyauta musu kuma ba lefin kowa bane illa lefinsu Domin sune suke bayar da kafar da saurayi zaiyi wani abu wanda ba daidai ba dasu daga baya kuma yazo yana musu barazana wacce zata iya tarwatsa rayuwarsu anyi basau daya ba ba sau biyu ba amma duk da haka bai ishesu wa’azi ba.
Wannan budurwa da kuke gani ta bayyana yadda ta shiga cikin wani hali mai muni domin yadda wani saurayinta ya saki wani videon ta na tsaraici sakamakon ta fada masa cewa ta daina wannan abinda suke yi domin ba saidai bane haramunne amma wannan saurayin yaki amincewa.
GADAI BIDIYON
Bayan yayi yayi da ita ta dawo su cigaba da wannan mummunan aikin amma sam wannan jarumar taki ta dawo shine ya saki bidiyin iskancin da yayi da ita a baya wanda batama san ya dauki wannan bidiyon kuma wannan abin ya jefata acikin wani hali mummuna.
Allah dai ya sawake hakan ya zama kalubale ga wasu matan domin su daina amincewa suna bawa maza kansu suna lalata dasu saboda wasu zasu jawo musu fadawa cikin wani hali kamar yadda wannan Budurwa ta bayyana.