Labaran Kannywood

Yadda Wasu Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood Suka Fashe Da Kuka Ciki Har Da Sarki Ali Nuhu

Manyan jaruman cikin masana’antar hausa ta kannywood sunyi alhinin mutuwar jarumin barkwanci wanda akafi sani da suna kamal aboki, dan asalin jihar kano.

Kamal ya kasance dan asalin jihar kano ne, sannan kuma shahararren dan wasan barkwanci kuma jarumin kungiyar masana’antar ta kannywood,

Hakika cikin mutanan da wannan mutuwar tayi matukar girgiza su, akwai babban jarumin kungiyar masana’antar wato sarki ali nuhu wanda ya kasance ubangida ne’ ga jarumi kamal aboki kafin rasuwar shi.

Sai kuma babbar jaruman kungiyar masana’antar ta kannywood wacce tauraruwar ta take haskawa a halin yanzu wato jaruma maryam yahaya wacce ta kasance kawace ga marigayi Kamal aboki.

Haka zalika sauran jaruman na kungiyar masana’antar ta kannywood suma sun bayyana zafin da sukaji dalilin mutuwar jarumin nasu, wanda akafi sani da kamal aboki allah yaji kansa, da rahama ameen.

Daga dandalin kungiyar jaruman hausa ta masana’antar kannywood dake birnin kano allah yaji kan sa, da rahama allah yasa aljanna makoma agareka kamal aboki tare damu baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN