Uncategorized
Yadda Zaman “SHA’IRAI” Masu Wakokin Yabon Annabi S.A.W Ya Kasance da Hukumar Hisba ayau
Masha Allah Yadda Zaman “SHA’IRAI” Masu Wakokin Yabon Annabi S.A.W Ya Kasance da Hukumar Hisba ayau.
A Jiya Ne Shugaban Hukumar tace fina-finan Jihar Kano Abba El’ Mustapha ya Jagoranci Masu Wakokin Yabon Annabi s.a.w (SHA’IRAI) Zuwa Hukumar HISBAH Domin Tattaunawa Akan Yadda Za’a Tsabtace HARSHE Da Kuma Yadda Za’a Kawo Cigaba A Harkar Yabon Annabi S.a.w.
GADAI BIDIYON KAI TSAYE
PLAY VDEO
GÀ HOTUNA KAITSAYE DA BIDIYON
HUKUMAR HISBAH TA TATTAUNA DA SHA’IRAI MASU WAƘEN YABON ANNABI (SAW.)
Posted by Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa on Monday, November 27, 2023