Labaran Kannywood

Yan Hizbah Sun Kama Fati Washa A Gidan Gala Dake Jihar Jigawa akan wani Rawa da tayi

Yan Hizbah Sun Chafke Fati Washa A Gidan Gala Dake Jihar Jigawa akan wani Rawa da tayi

Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai

Labarin da muke samuwa yanzu kenan Yan Hizbah Sun Kama Fati Washa A Gidan Gala Dake Jihar Jigawa Sabon Wani rawar Iskanci da akayi tare da ita. Gaskiya Rawar Kwata kwata bai dace ba wanda a yanzu zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Kamar tadda daily hausa ta bayyana

Jami’an Hukumar Hizbah na Jihar Jigawa, sun cafke fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Washa, a wani gidan gala da aka shirya a Jihar.

Bayan cafke ta da suka yi, sun yii bayanin cewa dokokin jihar basu bada damar yin rawar gala a kowane irin shagalin biki ba.

Don haka duk wanda ya yi za’a kama shi, sannan kuma za’a yi mashi hukunci dai dai da abin da ya aikata.

Zaku iya jin Cikekken bayanin ta haryar danna hoton bidiyo dake kasa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN